Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Karin Mutane 23 Sun Kamu Da Coronavirus a Kano


A karon farko ba a samu sabbin alkaluman wanda suka kamu da cutar coronavirus ba a jihar Legas.

Amma jihar Kano ta samu karin sabbin mutane 23 da suka kamu da cutar coronavirus, a yanzu haka jimlar wadanda suka kamu a jihar ta kai 59.

A jihar Gombe an samu karin mutum biyar, uku a Kaduna, biyu a jihohin Borno da Abia, sai kuma jihohin Sokoto, Ekiti da Abuja da aka samu daya-daya.

Rahoton da cibiyar kula da dakile cututtuka masu yaduwa ta NCDC ta fitar ya nuna cewa adadin masu dauke da cutar coronavirus a Najeriya yanzu ya kai 665, sannan mutane 188 sun samu lafiya a fadin kasar, yayin da mutane 22 suka mutu.

Saurari karin bayani cikin sauti daga Babangida Jibrin.

please wait

No media source currently available

0:00 0:02:56 0:00

Facebook Forum

TASKAR VOA: Fim Da Aka Shirya Kan Leah Sharibu Ya Samu Lambar Yabo
please wait

No media source currently available

0:00 0:03:26 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
TASKAR VOA: Kalubalen Da Masu Fama Da Lalurar Galhanga Ke Fuskanta
please wait

No media source currently available

0:00 0:03:26 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
TASKAR VOA: Tasirin Cibiyar Kula Da Lafiyar Mata Da Yara Ta HopeXchange A Ghana
please wait

No media source currently available

0:00 0:03:41 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
TASKAR VOA: Hukumomi Sun Fara Shirin Bada Gudumawar Jini A Fadin Najeriya
please wait

No media source currently available

0:00 0:03:54 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
XS
SM
MD
LG