Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa
Taron kasashen g7

Kasashen G7 Na Taron Koli a Faransa

Ba wai batun tattalin arziki kadai shugabannin kasashen na G 7 za su tunkara ba, har ma da yadda shugaban Amurka ke yin fito-na-fito da kasashen duniya, musamman da kasashen da suka kasance kawaye na kut-da-kut ga Amurkan.

Taron kasashen g7 Photo: AP

XS
SM
MD
LG