Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Kasashen Yankin Sahel Sun Yi Taro Kan Masu Tsatsauran Ra’ayi


Wasu daga cikin shugabannin Afirka a lokacin ani taro na daban

A Jamhuriyar Nijar kasashen yankin Sahel sun gudanar da wani taron nazari kan dalilan da ke jefa jama’a cikin tsatsauran ra’ayi da mummunar akidar tsarin zamantakewa.

Wannan wani mataki ne a ci gaba da kokarin da kasashen yankin ke yi na shawo kan wannan matsala.

Matsalar ta daukan tsatsaurar akida na daga cikin batutuwan da ake ganin na kawo rikice-rikice a yankin.

Shi dai wannan taro ya fi maida hankalie kan matasa, lura da yadda su ke mu’amulla da kafofin sada zumunta na zamani da kuma muggan kwayoyi.

Kasashen Sahel sun hada da Najeriya, Nijar, Mali, Senegal, Burkina Faso, Chad da Sudan da kuma Eritrea.

Domin samun karin bayani kan wannan taro, saurari rahoton wakilin Sashen Hausa na Muryar Amurka, Sule Mumuni Barma daga Yamai, babban birnin Jamhuriyar Nijar:

please wait

No media source currently available

0:00 0:03:28 0:00

Dalilin Da Ya Sa Nake Sana’ar Sayar Da Shayi Duk Da Cewa Ni Kansila Ne

Dalilin Da Ya Sa Nake Sana’ar Sayar Da Shayi Duk Da Cewa Ni Kansila Ne - Dayyabu Lawal Bala
please wait

No media source currently available

0:00 0:03:52 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA

Bikin Lasar Gishiri

Yadda Aka Yi Bikin Lasar Gishiri A Jamhuriyar Nijar
please wait

No media source currently available

0:00 0:03:32 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
XS
SM
MD
LG