WASHINGTON, D.C —
Kasuwar Sasa na daya daga cikin dadaddun kasuwanni a birnin Ibadan da ke jihar Oyo.
Ita dai wannan kasuwa ta kayan gwari ce inda ake saida abubuwa da yawa ciki har da har da tumatir, albasa, tattasai, atarugu, dankali, da sauransu.
Wakilin Muryar Amurka Hassan Umar Tambuwal ya tattauna da wasu 'yan kasuwar, ciki har da 'yan arewa.
Facebook Forum