WASHINGTON, D.C. —
Kasuwar garin jimeta na daya daga cikin dadaddun kasuwannin da ke jihar Adamawa.
Wakilin Muryar Amurka Ibrahim Abdul'aziz ya tattauna da wasu 'yan kasuwar da suka bayyana masa takaitaccen tarihin kasuwar, kalubalen da suke fuskanta da kuma kasuwanci a yanayin annobar cutar coronavirus.
Facebook Forum