Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Kasuwannin Hannayen Jari Sun Shiga Wani Hali


Tsananin karuwa da sabbin kamuwa da cutar Coronavirus ke yi a fadin duniya, ya jefa kasuwannin hannayen jari cikin halin kon gaba kon baya zuwa yau Laraba.

A Asiya, kasuwar Nikkei ta Tokyo ta tashi da asarar maki 14 sai dai darajarta ba ta canza ba, a yayin da kuma ita Hang Seng ta Hong Kong ta yi kasa da 0.1% zuwa yamma. Ita ko Shanghai Composite sama ta yi da 0.3%.

A Sydney kuwa, S&P/ASX ta yi sama da 0.2%, Mumbai Sensex ma ta karu da 0.2%, KOSPI na Seoul ta yi sama da 1.4% sannan Taiwan TSEC ta yi sama da 0.4%.

A Turai kuwa daddafawa kasuwannin ke yi. FTSE ta London ta yi kasa da 0.8% yayin da kuma CAC na Paris da DAX na Frankfurt, kowaccensu ta yi kasa da 0.7%.

Facebook Forum

Sauyin yanayi : Yankin Sahel na Afrika

Yadda Sauyin Yanayi Ke Rura Wutar Rikici A Yankin Sahel
please wait

No media source currently available

0:00 0:12:44 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA

Nijar, Fulani, Wodaabe

Yadda Funalin Wodaabe Suka Gudanar Da Gasar Nuna Kyau A Nijar
please wait

No media source currently available

0:00 0:02:22 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA

Gobara A Jihar New York

An Yi Jana'izar Mutane 15 Da Suka Mutu A Gobara A Jihar New York
please wait

No media source currently available

0:00 0:03:00 0:00
Karin bayani akan Bidiyo
XS
SM
MD
LG