Accessibility links

Kisan Kai! Dansanda Farar Fata Ya Aikata, Afrilu 7, 2015


Wani dansanda farar fata a jahar South Carolina ta Amurka ya bindige wani bakar fata harlahira yayin da wani wanda ba a bayyana ko wanene ba ya dauki hoton bidiyon lamarin daga farko har karshe.

XS
SM
MD
LG