Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Attahiru Jega Yayi Magana Kan Zaben Shugaban Kasa Na 2015, Afrilu 02 2015


Attahiru Jega Yayi Magana Kan Zaben Shugaban Kasa Na 2015, Afrilu 02 2015
please wait

No media source currently available

0:00 0:08:43 0:00

A bayan da 'yan Najeriya da shugabannin duniya cikinsu har da shugaba Barack Obama na Amurka, suka yaba da yadda ya tsara zaben 2015, shugaban hukumar zaben Najeriya, Attahiru Jega, ya tattauna da Muryar Amurka kan dalilansu na amfani da sabbin dabarun hana yin magudi.

XS
SM
MD
LG