Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Ko Da Yaki Ake Yi Ba Zai Hana A Yi Sulhu Ba


Hoton tuna baya na irin makaman da aka kwace daga hannun mayaka da akayi sulhu da 'yan tawayen kudancin Najeriya akai musu ahuwa

Shugaban kwamitin sasanta gwamnatin Najeriya da Boko Haram SAN Kabiru Tanimu Turaki ya ce Amurka ma ta zauna da 'yan Taliban

Daya daga cikin wakilan Sashen Hausa Na Muryar Amurka a Abuja, Umar Faruk Musa, ya tattauna da shugaban kwamitin sasanta gwamnatin Najeriya da 'yan kungiyar Boko Haram, Babban Lauya Kabiru Tanimu Turaki. Umar Faruk Musa ya tuntubi Kabiru Tanimu Turaki daga samun labarin cewa shugaban kasar Najeriya Goodluck Jonathan ya bayar da umarnin cewa a saki mata da yaran da ke tsare tare da wadanda ake yi zargin cewa 'yan Boko Haram ne. Ga yadda tattaunawar ta su ta kasance:

please wait

No media source currently available

0:00 0:02:22 0:00
Shiga Kai Tsaye
XS
SM
MD
LG