Accessibility links

Jihohin Bauchi, Gombe da Filato Zasu Fuskanci Karancin Wutar Lantarki Sanadiyar Konewar Wani Babban Janareto

  • Ladan Ayawa

Ma'aikatan kwanakwana

Sakamakon konewar tiransifoma, hakan ya haifar da karancin samar da hasken wutar lantarki a jihohin Bauchi, Gombe,da Plateau.

Babban injin mai rarraba hasken wutan lantarki ga jihohin Bauchi,Gombe da Plateau ya kone.

Wannan ne yasa jihohin zasu fuskanci matsalar karancin hasken wutan lantarki har na tsawon wani lokaci.

Da yake wa manema labarai bayani kan lamarin, shugaban kanfanin wutan lantarkin Alhaji Muhammam Gidado Modibbo yace anyi kokarin kashe wutan amma sabo da man fetur dake cikin harabar da injin take abin yaci tura.

Sai dai yace an canza wa jihohi wasu wuraren da zasu rika samun wutan amma ba mai yawa ba kamar yadda suka saba samu.

Ga Zainab Babaji da karin bayani.3'14

Facebook Forum

XS
SM
MD
LG