Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Kotu Ta Dage Zaman Nazarin Kisan Janar Alkali

A karshen shekarar da ta gabata aka wayi gari da labarin bata da kisan Manjo Janar Alkali, jami'an tsaro sun kama wasu mutane ashirin da hudu da ake zargi da hannu a kisan tsohon hafsan sojan kuma tuni aka gurfanar da su gaban gotu.

Photo: Public domain

XS
SM
MD
LG