Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Kotu Ta Gurfanar Da Wasu Tsoffin Jami’an Tsohon Gwamnan Jihar Adamawa Bala Ngilari


ADAMAWA: Kotu ta daure Barrister Bala Nigilari, tsohon gwamnan Adamawa

Hukumar nan mai yaki da masu yiwa tattalin arzikin kasar Nigeria zagon kasa wato EFCC, ta gurfanad da wasu tsoffin jami'an gwamnatin jihar Adamawa, ciki ko harda tsohon kwamishinan kudi.

Wadanda aka gurfanar din sun hada da tsohon kwamishinan kudi, da tsohon shugaban jamiyyar PDP, da kuma tsohon jami’in zirga-zirga na harkokin gidan gwamnati a wancan lokacin.

Hukumar yaki da masu yiwa tattalin arzikin kasa zagon kasa ce wato EFCC, ta gurfanad da mutanen.

Ana dai tuhumar su da satar wasu kudi daga cikn kudaden da aka ware domin sayen kayan abinci na ‘yan gudun hijira.

Kudin da suka kai sama da naira miliyan dari biyar sunyi batan dabo ne sai’ilin sayen kayayyakin abincin ‘yan gudun hijira.

Ga Ibrahim AbdulAzeez da karin bayani.

please wait

No media source currently available

0:00 0:03:23 0:00

Facebook Forum

Bidiyo

Mijin Aljana A Kano: Shin Dama Aljanu Na Da ATM’ Na Kudi?
please wait

No media source currently available

0:00 0:04:04 0:00
Karin bayani akan Bidiyo
Yadda Aka Kashe Sojojin Najeriya 11 A Jihar Benue Da Ke Arewacin Kasar
please wait

No media source currently available

0:00 0:02:34 0:00
Karin bayani akan Bidiyo
XS
SM
MD
LG