Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Kotu Ta Samu Wani Sojan Isra'ila Da Laifin Kisa


Elor Azaria na jiran hukuncin kotu tare da iyayensa

Wata kotun soji ta samu wani sojan Isira'ila da laifin kisa, sanadiyar kashe wani Ba-Falasdine nakasashshe wanda ya yi niyyar kai hari a Yamma da Kogin Jordan.

Elor Azaria dan shekaru 20 na fuskantar daurin shekaru 20 a gidan yari. Wani lokaci nan gaba za a yanke masa hukuncin.

Wannan al'amarin da ya faru a Hebron ya fito fili ne bayan da wani bidiyon da aka fitar ya nuna Azaria na harbin Abdel-Fatah al-Sharif dan shekaru 21 da haihuwa bayan da ya fadi kasa kuma ya ji rauni, bayan daba wuka da ya yi ma wani sojan Isira'ila.

Yayin zartas da hukuncin yau Laraba, Kanar Maya Heller ta ce, "Duk da ya ke mutumin da ya fadi kasa dan ta'adda ne, wannan ba hujja ba ce ta daukar matakin da ya wuce kima."

Sakataren Gwamnatin kasar Amurka Michael R. Pompeo

Magoya Bayan Trump Sun Afkawa Ginin Majalisun Amurka

Magoya Bayan Shugaba Donald Trump Sun Mamaye Ginin Majalisar Dokokin Amurka
please wait

No media source currently available

0:00 0:00:56 0:00

Rayuwar Birni

Rayuwar Birni: Hira da Aliyu Danlami mai sayar da furanni a Abuja
please wait

No media source currently available

0:00 0:04:49 0:00
Karin bayani akan Rayuwar Birni
XS
SM
MD
LG