Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Kotun Kolin Amurka Ta Yi Fatali Da Hukuncin Roe v Wade Wanda Ya Ba Mata 'Yancin Zubar Da Ciki

Kotun Kolin Amurka Ta Yi Fatali Da Hukuncin Roe v Wade Wanda Ya Ba Mata 'Yancin Zubar Da Ciki
please wait

No media source currently available

0:00 0:04:11 0:00

Kotun kolin Amurka ta yi fatali da hukuncin Roe v. Wade da aka kwashe shekaru da dama ana amfani da shi, wanda ya ba mata 'yancin zubar da ciki a kasar. Dama an sa ran kotun za ta yanke wannan hukunci, biyo bayan wani wani tonon silili a farkon wannan shekarar.

XS
SM
MD
LG