Accessibility links

Kotun Tsarin Mulki Ta Nijar Ta Tabbatar Da Mahamadou Issoufou A Matsayin Shugaban Kasa


A wata hira da ta hada VOA da Mutasfa Kadi shugaban kungiyar fararen hulla da ake kira CODDAE ya bayyana cewa, lokaci yayi da bangarorin dake hamayya da juna zasu zauna kan teburin tattaunawa domin samun wata mafita game da rikicin siyasar da ake fama da shi a Nijar.

XS
SM
MD
LG