Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Kungiyar ma’aikata ta Najeriya NLC ta dage yajin aikin data fara


Yan Kwadago
Yan Kwadago

Kungiyar ma’aikata ta Najeriya wato (NLC) tace ta dage yajin aikin data fara a cikin satin da yagabata.

A taron manema labarai da kungiyar ta kira a babban birnin tarayyar Najeriya Abuja, shugabannin kungiyar sun shaidawa manema labarai cewa sun cimma matsaya da Gwamnatin tarayya.

Yan Kwadago 3
Yan Kwadago 3

A tattaunawar da wakiliyar Muryar Amurka Madina Dauda tayi da shugaban kungiyar Ayuba wabba ya shaida mata cewa hatta wasu jihohi sunyi alkawarin biyan wannan sabon tsarin albashin.

Ga Tattaunawar da Madina Dauda tayi da shugaban kungiyar Ayuba Wabba.

Kungiyar ma’aikata ta Najeriya NLC tace ta dage yajin aikin data fara
please wait

No media source currently available

0:00 0:03:03 0:00

Facebook Forum

XS
SM
MD
LG