Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Kungiyar Masu Gidajen Gasa Burodi A Najeriya Sun Koka Akan Karin Haraji


Kungiyar masu gidajen gasa burodi a jihohin arewacin Najeriya sun gudanar da wani taro a jihar Bauchi domin yin nazari dangane da kalubalen da gidajen gasa burodi ke fuskanta saboda harajin da hukumar kula da abinci da magunguna wato NAFDAC ta dora masu.

Kungiyar ta ce, harajin da hukumar ta umurci masu gidajen gasa burodi su biya ba zai yiwu ba kuma wannan wata hanya ce ta neman raba su da sana’arsu.

Taron na masu gidajen gasa burodi da aka yi, ya sami halarcin shugabannin kungiyoyin na jihohin arewacin Najeriya goma sha tara da kuma birnin tarayya Abuja.

Bayan kammala taron, shugaban masu gidajen gasa burodi na birnin tarayya Abuja, Mr. Dominic Daniel Tumba, ya gana da manema labarai don fayyace matsayin kungiyar.

Shi kuma shugaban kungiyar masu gidajen gasa burodi na jihohin arewa, kuma shugaban kungiyar a jihar Kaduna, Alhaji Bashir Tahir, ya ce gidajen burodi na da alfanu wajen bunkasa tattalin arzikin kasa.

Saurari cikakken rahoton cikin sauti.

please wait

No media source currently available

0:00 0:04:10 0:00

Facebook Forum

Sauyin yanayi : Yankin Sahel na Afrika

Yadda Sauyin Yanayi Ke Rura Wutar Rikici A Yankin Sahel
please wait

No media source currently available

0:00 0:12:44 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA

Nijar, Fulani, Wodaabe

Yadda Funalin Wodaabe Suka Gudanar Da Gasar Nuna Kyau A Nijar
please wait

No media source currently available

0:00 0:02:22 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA

Gobara A Jihar New York

An Yi Jana'izar Mutane 15 Da Suka Mutu A Gobara A Jihar New York
please wait

No media source currently available

0:00 0:03:00 0:00
Karin bayani akan Bidiyo
XS
SM
MD
LG