Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Su Wanene Gwanayen 'Yan Kwallon Afirka?


Victor Moses

Kungiyar Taurarin Kwallon Kafar Afirka na 2014. Su wanene gwanayen 'yan kwallon Afirka? Zabi 'yan wasan da suka fi burge ka domin Kungiyar Zakarun Kwallon Kafar Afirka ta VOA ta 2014!

Kungiyar Taurarin Kwallon Kafar Afirka na 2014 http://bit.ly/1o049QW

Su wanene gwanayen 'yan kwallon Afirka? Zabi 'yan wasan da suka fi burge ka domin Kungiyar Zakarun Kwallon Kafar Afirka ta VOA ta 2014! http://bit.ly/1o049QW

Za a fara jefa kuri'a daga ranar 15 Mayu, a kuma rufe ran 12 Yuni. Ana iya jefa kuri'a ta wayar salula, ko Intanet, ko ta hanyar aikawa da sakon TEXT dauke da sunan dan wasan da ake so zuwa ga +12026701867. Zabi dan wasa guda daga kowane rukuni. bayan ka taba ka zabi 'yan wasan da kake so, matsa "Jefa Kuri'arka" a kasa. Wanene Tauraron Afirka? Ku ne masu yanke shawara. http://bit.ly/1o049QW

Su wanene gwanayen 'yan kwallon Afirka? Zabi 'yan wasan da suka fi burge ka domin Kungiyar Zakarun Kwallon Kafar Afirka ta VOA ta 2014! http://bit.ly/1o049QW

Zabi dan wasan da ya fi burge ka a kowane matsayin. http://bit.ly/1o049QW

Kana iya zaben gwanayenka ko sau nawa ka ga dama. http://bit.ly/1o049QW

Kofin Duniya ta Qatar 2022

Kofin Duniya ta Qatar 2022
please wait

No media source currently available

0:00 0:00:32 0:00
Karin bayani akan Kofin Duniya ta Qatar 2022

Ronaldo vs. Messi

Ronaldo vs. Messi
please wait
Embed

No media source currently available

0:00 0:01:24 0:00
Satumba 30, 2020

Ronaldo vs. Messi

Karin bayani akan Wasanni
XS
SM
MD
LG