WASHINGTON, DC —
Mutanen Bama sun ce har rijiyoyinsu 'yan Boko Haram suka jefa bam ciki; Dangote yace zai yi kokarin rage talauci a arewa, a Lagos kuma ana ci gaba da cacar baki kan suturar 'yan makaranta
Labarai Cikin Sauti Daga Najeriya