Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

LAFIYA UWAR JIKI: Muhimmancin Rigakafin A Yaki Da Zazzabin Cizon Sauro – Satumba 22, 2022


Hauwa Umar
Hauwa Umar

Shirin lafiya uwar jiki na wannan makon ya tattauna ne da shugaban sashin yaki da zazzabin cizon sauro na ma'aikatar kiwon lafiya a jihar maradi Dr. Lawali Jajuna, don jin muhimmancin rigakafin da kuma nasarar da rigakafin ya haifar wajen yaki da zazzabin cizon sauro a jamhuriyar Niger.

Saurari shirin cikin sauti:

LAFIYA UWAR JIKI: Tattauna Da Shugaban Sashin Yaki Da Zazzabin Cizon Sauro Na Ma'aikatar Kiwon Lafiya – Satumba 22, 2022
please wait

No media source currently available

0:00 0:09:10 0:00

XS
SM
MD
LG