Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

LAFIYA UWAR JIKI: Tattaunawa da Dr. Mustapha Ahmad Yusuf game da sabuwar fasahar warkar da Gyambo Kashi 2


Aishatu Sule
Aishatu Sule

Tattaunawa da Dr. Mustapha Ahmed Yusuf na Asibitin Koyarwa na Malam Aminu Kano akan sabuwar fasahar warkar da gyambo ko miki ko mummunan rauni cikin sauri wato "Maggot Therapy" Kashi na 2.

Saurari shrin Lafiya Uwar Jiki :

LAFIYA UWAR JIKI: Tattaunawa da Dr. Mustapha Ahmed Yusuf akan sabon fasahar warkar da gyambo cikin sauri, "Maggot Therapy" Kashi na 2
please wait

No media source currently available

0:00 0:10:05 0:00


Facebook Forum

Melinda Gates

BIDIYO: COVID-19 VOA Ta Yi Hira Da Melinda Gates Kan Dalilin Da Yasa Suke Taimakawa Afirka
please wait

No media source currently available

0:00 0:03:08 0:00
Karin bayani akan Bidiyo
XS
SM
MD
LG