Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

LAFIYA UWAR JIKI: Yaye Yara Daga Shan Nonon Uwa, 03 Yuni, 2021


Hauwa Umar

Shirin Lafiya Uwar Jiki na wannan mako ya tattauna ne akan yaye. Yaye wata hanya ce da ake bi wajen dakatar da yaro daga shan nonon uwa. Shirin ya tattauna da Dr. Lawal Musa Tahir. A yi sauraro lafiya:

please wait

No media source currently available

0:00 0:09:59 0:00


Dubi ra’ayoyi

XS
SM
MD
LG