Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

LAFIYARMU: A Tanzania Zuhura Hassan Na Kokarin Kare Danta Dake Fama Da Cutar Sikila Yayin Wannan Annobar Ta COVID-19

LAFIYARMU: A Tanzania Zuhura Hassan Na Kokarin Kare Danta Dake Fama Da Cutar Sikila Yayin Wannan Annobar Ta COVID-19
please wait

No media source currently available

0:00 0:15:09 0:00

Zuhura Hassan tana kokarin kare danta yayin wannan annobar. An haifi dan Zuhura, mai shekaru biyar, da ake kira Hayyan Hamoud, da ciwon sikila. Wata matsala da take sa garkuwar jikin mutum ta yi rauni. Wannan ya jefa Hayyan Hammoud cikin hadarinkamuwa da cutar COVID-19

XS
SM
MD
LG