Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

LAFIYARMU: Batun Kula Da Lafiya A Cikin Sabuwar Shekaran Nan Ta 2023

LAFIYARMU: Batun Kula Da Lafiya A Cikin Sabuwar Shekaran Nan Ta 2023
please wait

No media source currently available

0:00 0:15:00 0:00

A cewar wani rahoton bincike da aka wallafa a mujallar kimiyya ta sanin halayyar dan Adam da zamantakewa akalla kaso 55 cikin 100 na kudurorin sabuwar shekara suna da alaƙa da lafiya.

XS
SM
MD
LG