Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

LAFIYARMU: Cin Abinci Mai Gina Jiki Da Yadda Wasu Nau’ukan Abincin Ke Da Amfani Ga Lafiya Da Walwala

LAFIYARMU: Cin Abinci Mai Gina Jiki Da Yadda Wasu Nau’ukan Abincin Ke Da Amfani Ga Lafiya Da Walwala
please wait

No media source currently available

0:00 0:15:00 0:00

Masana na ganin zogale da Malambe a matsayin kayan abinci masu gina jiki dake amfani musamman ga lafiya. Abubuwa masu gina jiki dake cikin nau’ukan abincin sun zarce na sauran nau’ukan abinci, lamarin dake bada gudummawa ga lafiya a cewar masana abinci.

XS
SM
MD
LG