Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

LAFIYARMU: Manyan Abubuwan Da Ke Shafar Lafiyar Sarrafa Abinci A Cikin Ciki


LAFIYARMU: Manyan Abubuwan Da Ke Shafar Lafiyar Sarrafa Abinci A Cikin Ciki
please wait

No media source currently available

0:00 0:15:00 0:00

Tsarin narkewar abinci a ciki ya haɗa da sashin hanji ko gastrointestinal ko abunda ake kira GI, cikin mutum, ƙanana da manyan hanji, da gabobi kamar su hanta, dake taka muhimmiyar rawa wajen mai da abincin da muke ci ya zama mai amfani ga jiki.

XS
SM
MD
LG