Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

LAFIYARMU: Tsayawar Bugun Zuciya Kwatsam Wata Matsala Ce Da Ke Bukatar Kulawar Gaggawa Daga Likita

LAFIYARMU: Tsayawar Bugun Zuciya Kwatsam Wata Matsala Ce Da Ke Bukatar Kulawar Gaggawa Daga Likita
please wait

No media source currently available

0:00 0:15:00 0:00

Duk da cewa tsayawa a yadda zuciya ke aiki kwatsam ya sha bamban da ciwon zuciya, masana sun ce tsayawar a yanayin da zuciya ke aiki ba zato ba tsammani kan faru a lokacin da zuciya ta sami wani tsaiko kuma ta daina bugawa.

XS
SM
MD
LG