Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

LAFIYARMU: Yadda Mata Su Ke Shiga Matsananciyar Damuwa Bayan Haihuwa


LAFIYARMU: Yadda Mata Su Ke Shiga Matsananciyar Damuwa Bayan Haihuwa
please wait

No media source currently available

0:00 0:14:58 0:00

Masana a fannin kiwon lafiya sun bayyana cewa wasu sabbin iyaye mata suna fuskantar damuwa bayan haihuwa ko PPD a turance, wanda ka iya zuwa da sauki ko kuma matsananciyar damuwa bayan sun haihu, lamarin da zai iya ɗaukar tsawon makonni ko watanni.

XS
SM
MD
LG