Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Lagos: Binin ne Mai jama'a Miliyan Ashirin Da Daya, Babi na 1

Lagos yana fuskatar kalubalen karuwa bil adama kulluyomin. Najeriya da yanzu tana da mutane miliyan 170, nan da shekara 2050 yawan al'ummarta zai kai miliyan 400 lamarin da zai sa ta zama kasa ta hudu mafi yawan al'umma a duniya.

Domin Kari

XS
SM
MD
LG