Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Ma'aikacin Gidan Gwamnatin Jihar Borno Ya Hallaka Kansa.


Ma'aikacin Gidan Gwamna jihar Borno Ya Hallaka Kansa.

An samu daya daga cikin ma'aikatan gidan gwabnatin jihar Borno a garin maidugru rataye a kan itace a mace.

Rahotanni a Najeriya na nuni da cewa, ana samun karuwar kisan kai, da kwararru ke dangantawa da matsin rayuwa da kuma rashin kwanciyar hankali.

Ganin munin wannan al’amari, a ranar Lahadi wata kungiyar dake fafatukar shawo kan kisan kai da ake kira Africa Porject Against Suicide ko kuma APAS, a takaice ta sanar da shirin gudanar da wani gagarumin taro a birnin tarayya Abuja, na masu ruwa da tsaki da nufin shawo kan wannan matsalar da take ci gaba da janyo asarar rayuwa.

Ko a jiya Talata an sami aukuwar irin wannan lamarin a garin Maiduguri inda wani tsohon kukun gwamnan Kashim Shatimma ya kashe kansa.

Wakilinmu Haruna Dauda Bi’u yaje fadar gwamnatin jihar Borno inda wannan lamarin ya faru ga kuma rahoton da ya hada mana.

please wait

No media source currently available

0:00 0:02:32 0:00

Facebook Forum

Zauren VOA Hausa #EndSARS

Zauren VOA Hausa #EndSARS Kashi na Biyu 03
please wait

No media source currently available

0:00 0:18:31 0:00
Karin bayani akan #ENDSARS: Zanga Zangar Kyamar Gallazawa Al’umma Da Yan Sanda Ke Yi

Rayuwar Birni

Rayuwar Birni: Hira da Aliyu Danlami mai sayar da furanni a Abuja
please wait

No media source currently available

0:00 0:04:49 0:00
XS
SM
MD
LG