Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa
Kamfanin Atamfa Na SOTEX A Jamhuriyar Nijar.

Ma'aikatan Masakar SOTEX Ta Nijar, Sun Koka Kan Rashin Albashi

Tun bayan da gwamnatin Jamhuriyar Nijar ta bada dama masu saka jari daga kasashen waje su zo su saka jari a kamfanin SONITEXTILE, wanda daga baya ya koma SOTEX, yanzu haka "yan kasar China sun janye kudadensu, lamarin da ya sa ma'aikatan kamfanin ba su samun albashi.

Kamfanin Atamfa Na SOTEX A Jamhuriyar Nijar. Photo: Yusuf Abdoulaye (VOA)

XS
SM
MD
LG