Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Magoya Bayan Shugaba Trump na Yin Barna a Ginin Majalisar Dokokin Amurka

Magoya bayan Shugaban Amurka Donald Trump sun keta dokokin tsaro suka afka cikin Majalisar Dokokin Amurka yayin da suke muhawara kan tabbatar da kuri’un mambobi na sakamakon zaben shugaban kasa, 6 ga Janairun 2021.

Masu zanga-zangar sun lalata sassan ginin, da suka hada da tagogi da kofofi.

Domin Kari

XS
SM
MD
LG