Masu zanga-zangar sun lalata sassan ginin, da suka hada da tagogi da kofofi.
Magoya Bayan Shugaba Trump na Yin Barna a Ginin Majalisar Dokokin Amurka
Magoya bayan Shugaban Amurka Donald Trump sun keta dokokin tsaro suka afka cikin Majalisar Dokokin Amurka yayin da suke muhawara kan tabbatar da kuri’un mambobi na sakamakon zaben shugaban kasa, 6 ga Janairun 2021.

5
Magoya bayan shugaba Trump na yin barna a ginin majalisar dokokin Amurka. (Photo by Saul LOEB / AFP)

6
Magoya bayan shugaba Trump na yin barna a ginin majalisar dokokin Amurka.

7
Magoya bayan shugaba Trump na yin barna a ginin majalisar dokokin Amurka. (AP Photo/Jacquelyn Martin)
Dubi ra’ayoyi
Ko ka yi rijista da mu? Shiga shafinka
Ba ka yi rijista da mu ba? Yi rijista
Load more comments