Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Mahaukaciyar Guguwa Laura Ta Yi Bugun Hauka Akan Amurka Ta Kashe Mutum Daya


Mahaukaciyar Guguwa Laura Ta Yi Bugun Hauka Akan Amurka Ta Kashe Mutum Daya
please wait

No media source currently available

0:00 0:00:53 0:00

Mahaukaciyar guguwa Laura ta yi daki bakin tekun Gulf tare da iska mai karfin gaske da ruwan sama ranar Alhamis kuma ta yi wani bangon ruwan da zai iya nisan mil 40 a yayin da guguwar ta sauka a gabar Louisiana kusa da kan iyakar Texas. Akalla mutum daya ya mutu.

XS
SM
MD
LG