Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Majalisar Dattawan Najeriya Ta Amince Da Dokar Kafa Wata Gidauniyar Tallafawa Harkokin Noma - Kashi Na Daya, Yuni 22, 2021


Mohammed Baballe
Mohammed Baballe

A cikin shirin na mu na wannan makon, shugaban Kwamitin Kula da Harkokin Noma a Majalisar Dattawan Najeriya, Sanata Abdullahi Adamu, daga jihar Nasarawa ya yi karin haske kan wani kudurin doka da zai bada dama a kafa wata Gidauniya ta musamman wacce zata kula da harkokin noma a kasar, kama daga ba manoma tallafin kayan aiki da basussuka domin inganta harkar noma a kasar.

Majalisar Dattawan Najeriya Ta Amince Da Dokar Kafa Wata Gidauniyar Tallafawa Harkokin Noma - 6'15
please wait

No media source currently available

0:00 0:06:15 0:00


XS
SM
MD
LG