Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Majalisar Dokoki Bata Da Hurumin Binciken Badakalar Ganduje

Babbar kotun jihar Kano ta yanke hukuncin haramtawa majalisar dokokin jihar, gudanar da binciken faifen bidiyon dake zargin gwamna Abdullahi Umar Ganduje, yana karbar rashawar Dala Miliyan biyar daga wasu ‘yan kwangila.

Gwamnan Jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje Photo: Reuters

XS
SM
MD
LG