Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Majalisar Dokokin AmurkaTa Yi Watsi Da Dokar Ta-Bacin Trump

Bayan da shugaba Donald Trump ya ayyana dokar ta baci a watan daya gabata don ya yi amfani da karfin ikonsa na shugaban kasa ya gina katanga a tsakanin Amurka da Mexico, majalisun kasar sun ki amincewa da ita.

Photo: AP

XS
SM
MD
LG