Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Makasan Sheikh Goni Aisami Sun Bata Sunan Sojin Najeriya – Laftanar Janar Farouk Yahaya


Makasan Sheikh Goni Aisami Sun Bata Sunan Sojin Najeriya – Laftanar Janar Farouk Yahaya
please wait

No media source currently available

0:00 0:02:11 0:00

Gabanin korar sojojin nan biyu da ake tuhuma da kashe babban malamin addinin Musulunci a Yobe, Sheikh Goni Aisami, a wata hira da shugaban Sashin Hausa na Muryar Amurka, Aliyu Mustapha Sokoto, babban hafsan sojojin kasa na Najeriya, Laftanar Janar Farouk Yahaya ya ce sojojin da suka yi aika-aikan sun bata sunan sojojin Najeriya, kuma duk hukuncin da doka ta tanadar a kan su, za a aiwatar da shi ba-sani-ba-sabo.

XS
SM
MD
LG