Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Makiyanmu suna bakin ciki ba mu samu matsala tsakaninmu da Mahamadou Issoufou Ba – Bazoum

Makiyanmu suna bakin ciki ba mu samu matsala tsakaninmu da Mahamadou Issoufou Ba – Bazoum
please wait

No media source currently available

0:00 0:23:44 0:00

Cikin wannan hira ta musamman da ya yi da Muryar Amurka, Shugaban Jamhuriyar Nijar Mohamed Bazoum, ya yi magana kan matsalar tsaro, dakarun Faransa a Nijar, matsalar cin hanci da rashawa, nada mata a mukamai, alakarsa da tsohon shugaba Issoufou Mahmadou da sauran batutuwa da dama.

XS
SM
MD
LG