Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Malaman Makarantu A Ghana Sun Janye Yajin Aiki Bayan Da Aka Cinmma Matsaya Kan Karin Albashi

Malaman Makarantu A Ghana Sun Janye Yajin Aiki Bayan Da Aka Cinmma Matsaya Kan Karin Albashi
please wait

No media source currently available

0:00 0:03:28 0:00

Malaman makarantu a Ghana sun janye yajin aikin makwanni biyu da suka yi da nufin matsa lamba ga gwamnati ta biya musu bukatarsu ta karin kashi 20 cikin 100 na albashi.

XS
SM
MD
LG