Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa
Aisha Jummai Alhassan

Mamar Taraba Ta Musanta Janyewa Daga Takarar Gwamnan Taraba

yanzu haka wata sabuwa ta kunno kai a Jihar Taraba, inda wasu rahotannin ke cewa 'yar takarar Gwamna A karkashi jam'iyyar UDP Aisha Jummai Alhassan, ta janye takararta, amma ta musanta labarin.

Aisha Jummai Alhassan Photo: Ibrahim Abdul-Aziz (VOA)

XS
SM
MD
LG