Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Manjo Al’Mustafa Zai Gana Da Kungiyoyin Matasan Arewa Da Na ‘Yan Kabilar Igbo.


Maj. Hamza Al-Mustapha

Tsohon babban jamiin mai kula da tsaron lafiyan marigayi shugaba Janar Sani Abacha Manjo Hamza Al’mustafa zai jagoranci wani gangamin zaman lafiya tsakanin al’ummar Arewa da na ‘yan kabilar Igbo.

Za a gudanar da taron a Kaduna domin fahimtar juna tsakanin yankunan biyu bisa dagewa da masu rajin kafa kasar Biafra keyi da kuma wa’adin sallamar ‘yan kabilar Igbo daga Arewa da wasu kungiyoyi suka bayar.

A tattaunawa da wakilin sashen Hausa, Nasiru El Hikaya, Manjo Al’mustafa yace fahintar juna ta zame wajibi, domin akwai sa bakin wasu, wadanda basu son zaman lafiya a cikin lamarin, wanda idan anyi sake hakan ka iya haifar da fitina.

Manjo Al’mustafa wanda ya bada musali da yadda fitina ta gallabi kasar Libya da Sham da Yaman, yace Najeriya ta gaji da fitina tun yakin basasa.

Kuma gashi yanzu da kyar aka samu rage kaifin boko haram.

Facebook Forum

An Sami Karuwar Farashin Kayayyaki A Jamhuriyar Nijar
please wait

No media source currently available

0:00 0:03:42 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
Shiye-Shiryen Shiga Watan Azumi A Kasar Ghana
please wait

No media source currently available

0:00 0:03:56 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
Ziyarar Sakatare Blinken A Jamhuriyar Nijar
please wait

No media source currently available

0:00 0:02:57 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
Al'umomi Sun Koka Game Da Tashin Farashin Kayayyaki
please wait

No media source currently available

0:00 0:03:57 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
XS
SM
MD
LG