Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

MANUNIYA: Batun Kasafin Kudin Najeriya, Nuwamba 17, 2023


Isah Lawal Ikara
Isah Lawal Ikara

KADUNA, NIGERIA - A shirin Manuniya na wannan makon mun maida hankali ne akan kasafin kudin Najeriya da kuma halin da kasashen da sojoji suka yi juyin mulki a Afirka ke ciki.

Saurari cikakken shirin da Isah Lawal Ikara ya gabatar:

MANUNIYA: Batun Kasafin Kudin Najeriya, Nuwamba 17, 2023.mp3
please wait

No media source currently available

0:00 0:10:01 0:00

Dandalin Mu Tattauna

XS
SM
MD
LG