Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

MANUNIYA: Nazari Kan Zabubbukan Cike Gurbi a Najeriya - Fabrairu 02, 2023


Isah Lawal Ikara
Isah Lawal Ikara

Shirin Manuniya na wannan mako ya yi nazari ne kan zabubbukan cike gurbi a Najeriya, da matsalar rufe iyakar Najeriya da Nijar, sai kuma maganar yaki da cin hanci da rashawa.

Saurari shirin:

MANUNIYA
please wait
Embed

No media source currently available

0:00 0:09:58 0:00

Dandalin Mu Tattauna

XS
SM
MD
LG