Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

MANUNIYA: Yadda Sanata Bola Ahmed Tinubu Ya Lashe Zaben Fidda Gwani Da Kuma Kalubalen Da Ke Gaban Shi - Yuni 10, 2022


Isah Lawal Ikara
Isah Lawal Ikara

Shirin Manuniya na wannan makon ya maida hankali ne akan yadda Sanata Bola Ahmed Tinubu ya lashe zaben fidda gwani da kuma kalubalen da ke gaban shi sai kuma halin da Jam'iyyar PDP ke ciki game da zaben dan-takarar mataimakin shugaban Kasa da sauran batutuwan da su ka shafi siyasa.

Saurari cikakken shirin cikin sauti:

please wait
Embed

No media source currently available

0:00 0:10:00 0:00

XS
SM
MD
LG