Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

MANUNIYA: Zaben Fidda Gwani A Jam'iyyu Da Canza Sheka Da Ake Ta Samu A Jahar Kano - Mayu, 20, 2022


Isah Lawal Ikara
Isah Lawal Ikara

Shirin Manuniya na wannan makon ya maida hankali ne akan zaben shekarar 2023 masamman maganar zaben fidda gwani a Jam'iyyu da kuma canza sheka da ake ta samu a jahar Kano, sai maganar matsalar tsaro da sauran batutuwa.

MANUNIYA: Zaben Fidda Gwani A Jam'iyyu Da Chanji Sheka Da Ake Ta Samu A Jahar Kano - 20 Mayu, 2022
please wait

No media source currently available

0:00 0:09:57 0:00

XS
SM
MD
LG