Accessibility links

VOA60 AFIRKA: Masu Bincike Na MDD Sun Gano Kaburbura 17 a Congo


Masu bincike na Majalisar Dinkin Duniya sun gawo wasu kaburbura 17 a tsakiyar Congo sannan sun tattara bayanai kan fyade da kisa da sojoji suka aikata.

Facebook Forum

XS
SM
MD
LG