Accessibility links

VOA60 DUNIYA: Tashar Talbijin Din Korea ta Arewa ta Gwada Wani Majigi Dake Nuna Yadda Za a Kaiwa Amurka Hari


Tashar talbijin din Korea ta Arewa ta gwada wani majigi dake nuna alamar rokoki suna abkawa kan Amurka a lokacin bikin tuna ranar haihuwar Kim II Sung, wanda ya kafa kasar.

Facebook Forum

XS
SM
MD
LG