Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Masu Fafutika Na Nuna Damuwa Kan Yanayin Tsaro A Nijar

A jamhuriyar Nijar wasu ‘yan kasar sun fara nuna damuwa a dangane da yadda al’amuran tsaro ke kara lalacewa, inda dubban mutane suka yi kaura daga matsugunansu ba shiri duk da irin kokarin da gwamnatin kasar ke yi don samar da zaman lafiya.

Photo: Reuters

XS
SM
MD
LG