Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Masu Gangamin "Mumu don Do" Na Neman A Dawo da Tsohuwar Ministan Man Fetur daga Ingila


EFCC

Biyo bayan irin makudan kudin da aka ce an gano tsohuwar ministar man fetur Alison Madueke ta wawure daga kamfanin NNPC masu gangamin "mumu don do" sun bukaci hukumar EFCC ta dawo da ita daga Ingila

Mabiya gangamin na Charlie Boy da ake yiwa lakabin "Our Mumu Don Do" sun gudanar da wata zanga zanga a Abuja yau saboda neman hukumar EFCC ta dauki matakan dawo da tsohuwar ministar man fetur daga Ingila inda nan ma an zargeta da wawurare kudade mallakar gwamnatin Najeriya.

Kasa da makonni biyu ke nan da suka gabata da ayarin Charlie Boy gudanar da zanga zanga makamancin na yau akan lallai Shugaba Buhari ya dawo gida Naijeriya ko ya yi murabus.

Masu zanga zangar sunyi anfani da 'yancin da dimokradiya ya basu kuma sun ci nasara.

Dawowar shugaban kasa ta karfafawa 'yan Charlie Boy karfin gwuiwa wajen gudanar da zanga zangar yau domin a dawo da Alison Madueke gida Najeriya ta fuskanci shari'a.

Ga rahoton Mahmud Ibrahim Kwari da karin bayani.

please wait

No media source currently available

0:00 0:03:24 0:00

Facebook Forum

Laftanar Janar Farouk Yahaya

Makasan Sheikh Goni Aisami Sun Bata Sunan Sojin Najeriya – Laftanar Janar Farouk Yahaya
please wait

No media source currently available

0:00 0:02:11 0:00
Karin bayani akan Bidiyo

Shin da gaske NNPP ba ta yi wa Shekarau adalci ba?

Karin bayani akan Bidiyo
XS
SM
MD
LG